Da dumi-dumi: Gwamnan Kano ya sake baiwa sagagi mukami tare da sabbin nade-nade

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nada shugabannin majalisar Shura ta jihar kano.

A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24, ya ce an nada yan Majalisar Shura ne domin su rika baiwa gwamnati shawarwari akan duk wani abu da ya shafi rayuwar al’ummar jihar Kano.

Talla

Ga sunayen yan Majalisar Shura su 46 kamar haka:

Chairman

1. Professor Shehu Galadanci

Vice Chairman
2. Professor Muhammad Sani Zahraddeen

Members
3. Sheikh Wazirin Kano
4. Sheikh Abdulwahhab Abdallah
5. Malam Abdullahi Uwais
6. Sheikh Karibullah Nasiru Kabara
7. Dr. Bashir Aliyu Umar
8. Sheikh Shehi Maihula
9. Sheikh Tijani Bala Kalarawi
10. Professor Umar Sani Fagge
11. Professor Dr. Muhammad Borodo
12. Sheikh Sayyadi Bashir Tijjani
13. Professor Muhammad Babangida
14. Sheikh Nasidi Abubakar Goron-Dutse
15. Khalifa Sukairaj Salga
16. Sheikh Hadi Ibrahim Hotoro
17. Khalifa Tuhami Atiku
18. Sheikh Nasir Adam
19. Professor Salisu Shehu

Yanzu-yanzu: Gwamnan Kano ya cire mataimakinsa da wasu Kwamishinoni
20. Sheikh Muhammad Bin Othman
21. Sheikh Musal Kasiyuni
22. Dr. Muhammad Tahir Adamu
23. Sheikh Liman Halilu Getso
24. Malam Abdurrahman Umar
25. Malam Ado Muhammad Dalhatu
26. Abdullahi Salihu Aikawa
27. Dr. Nazifi Umar
28. Shiek Abubakar Kandahar
29. Sheikh Umar Sanji Fagge
30. Sheikh Sani Shehu Maihula
31. Malam Kabiru Dantaura
32. Sheikh Sammani Yusuf Makwarari
33. Khalifa Abdulkadir Ramadan
34. Malam Nura Adam
35. Malam Ado Muhammad Baha
36. Malam Nura Arzai
37. Malam Saidu Adhama
38. Malam Sani Umar R/Lemo
39. Khalifa Hassan Kafinga
40. Gwani Ali Haruna Makoda
41. Sheikh Auwal Tijjani
42. Major General Muhammad Inuwa Idris
43. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
44. Alhaji Sabiu Bako
45. Alhaji Muhammadu Adakawa
46. Gwani Shehu Wada Sagagi, shi zai Kasance a matsayin Sakataren majalisar Shurar .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bayan tura Kashim ya taho da gawar Buhari, Tinubu ya ba da umarnin sassauta Tutar Nigeria

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bada umarnin ayi kasa...

Yanzu:yanzu: Tsohon shugaban Nigeria Buhari ya rasu

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!!! Allah yayi wa tsohon shugaban...

Tinubu ka fadawa yan Nigeria Inda ka tsaya har kwana 5 bayan taron BRICS – ADC

    Jam'iyyar African Democratic Congress wato ADC ta soki Shugaban...

Da dumi-dumi: Yadda akai Jami’an tsaro suka kama ni -Danbello

Rahotannin sun tabbatar da cewa jami'an tsaro a Nigeria...