Tinubu ya turawa majalisa sunayen sabbin ministocinsa

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya mikawa majalisar Dattawan Nigeria sunayen wadanda yake son nadawa a Ministoci.

Idan za a iya tunawa kadaura24 ta rawaito a jiya laraba shugaban kasa Bola Tinubu ya sauke wasu daga cikin ministocinsa wasu kuma ya sauya musu ma’aikatun.

Talla

Shugaban majalisar Dattawan Godwill Akpabio ne ya bayyana sunayen mutanen da shugaban Ζ™asar ya tura musu.

Dambarwar Hisbah da Murja Kunya: Kotu ta yanke hukunci

Shugaban kasa Bola Tinubu ya turawa majalisar sunayen ne don ta tantance su kuma ta sahalle masa ya nada su a matsayin ministocinsa kuma yan majalisar zartarwa ta kasa.

WaΙ—anda aka kai sunayen nasu sun hadar da :

Talla

Dr. Nentawe yilwatda

Muhammadu maigari Dingyadi

Bianca ojukwu

Yusuf abdullahi Ata

Idi mukhtar maiha

Jumoke oduwole

Suwaiba Said Ahmad

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related