Dalori ya taya al’ummar Musulmi Murnar Bikin Mauludin Annabi S A W

Date:

 

Maitamakin shugan jam’iyyar APC mai kula da shiyyar Arewa, Hon. Ali Bukar Dalori ya taya al’ummar Musulman Najeriya murna bikin Mauludin Annabi Muhammad S A W.

Dalori ya ce 12 ga watan Rabi’ul Awwal ita ce ranar da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW), ya na mai cewa akwai bukatar Musulmi su koyi da shi da dabi’un sa.

” Muddin al’ummar Musulmi suka lazumci koyi da halayen Annabi Muhammad amincin Allah su tabbata a gare shi, musamman na kaunar juna da Zaman Lafiya za a sami saukin al’amura a kasar nan”. Inji Dalori

Maulidi: Minista T Gwarzo ya bukaci al’ummar Musulmi su rika koyi da halayen Annabi S A W

Haka zalika Dalori yai kira ga al’ummar Musulmi da su yi amfanin lokacin gunarda bukuwan Maulidi da yiwa kasa addu’a musamman ‘yan uwansu da ambaliyar ruwa ta shafa a Maidugu.

Mai baiwa Gwamnan Kano shawara ya fice daga Jam’iyyar NNPP

Dalori ya ce, “Muyi amfani da darusan da ke cikin bukuwan Maulidi musamman wajen koyi dabi’o’in Annabin tsira Sallallahu Alaihi Wasallam.”

“Ina mana nasiha da muyi amfani da wannan lokai na bukuwan Maulidi da yiwa mutanan da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dr. Kabiru Getso Ya Mika Ta’aziyya Ga Iyalan Buhari

Daga Rahama Umar Gwaru   Tsohon kwamishinan ma'aikatun lafiya da muhalli...

Gwamnatin tarayya ta ayyana Ranar hutu saboda rasuwar Buhari

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Talata, 15 ga watan...

Injiniya Iliyasu Usman Salihu ya zama Jakadan zaman Lafiya na Africa

    Injiniya Ilyasu Uasman Salihu, Manajan Darakta na Sadex Engineering...

Halin da ake ciki game da shirye-shiryen jana’izar Buhari

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya bayayna cewa sai...