Amb. Jamilu Bala Gama ya Zama Sabon shugaban kasuwar waya ta Farm Center

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Kwamitin shirya zaɓen kasuwar wayar hannu ta farm center dake jihar kano ya bayyana Amb. Jamilu Bala Gama a matsayin Wanda ya lashe zaɓen shugaban kasuwar.

An dai gudanar da zaben ne a jiya laraba a rufaffen dakin taro na filin wasa na sami Abacha dake unguwar kofar mata a Kano.

An dai fafata zaɓen ne tsakanin Jamilu Bala Gama da sauran yan takara masu nema kujerar shugaban kasuwar ta Farm Center.

Gwamnatin Kano ta dakatar da tsawaita wa’adin ma’aikata 4,000 da Ganduje ya yi

Kasuwar Farm Center dai ita ce kasuwar wayar hannu Mafi girma a jihar kano da Arewacin Nigeria baki daya.

Bayan zaɓen shugaban kasuwar an kuma gudanar da zabe sauran wadanda za su dafawa sabon shugaban wajen tafiyar da harkokin kasuwar.

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kano ta Sanya Ranar Komawa Makarantun Firamare da Sakandire

Da yake ganawa da wakilin kadaura24 bayan bayyana sakamakon zaben, saboda shugaban ya yi alkawarin fito da sabbin hanyoyin da zasu inganta harkokin kasuwanci a kasuwar.

Ya ce zai duk mai yiwuwa don farfado da kasuwar tare da samar da karin damammaki ga matasa domin su sami abun yi kasuwar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...

Idan mu ka rungumi Addu’o’i ba abun da Amurka za ta iya yiwa Nigeria – SKY

Shahararren ɗan kasuwa a Kano, Alhaji Kabiru Sani Kwangila...

Shugaban APC na Kano Abdullahi Abbas ya Magantu Kan Zargin raba Ramat da Kujerarsa

Shugaban jam’iyyar APC na Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas,...

Iftila’i: An tsinci gawar wata dattijuwa mai shekaru 96 cikin rami masai a Kano

A ranar Alhamis al’ummar ƙauyen Sarai da ke ƙaramar...