Iftila’i: Gobara ta tashin a gidan gwamnatin jihar Katsina

Date:

Gobara ta tashi a Gidan Gwamnatin Jihar Katsina a safiyar Litinin.

Ɓangaren da gobarar ta kama na hade ne ganin ofishin gwamnan jihar.

A cikin zauren ne gwamnan jihar yake ganawa da manyan baΖ™i.

Ƙarin bayani na nan zuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related