Hasashen yanayin da zai kasance yau talata a birnin Kano da wasu jihohin Nigeria

Date:

Daga Rahama Umar Kwaru

 

Hasashen masana yanayi ya nuna cewa yau litinin 21-05-2024 dai-dai da 13 ga watan Dhul-Qada 1445 bayan hijira, idan Allah ya so za’a sami zafin rana a jihar Kano wanda zai kai 42 bisa ma’aunin zafi, tare da dumamar yanayi da zai kai
48 cikin dari.

Kadaura24 ta rawaito yanayi ranar zai kasance mai zafi sosai, Inda ranar zata fara zafi sosai daga misalin karfe 12 na rana har zuwa karfe 6 na yamma Sannan yanayin ya Sauya.

Hasashen dai ya nuna cewa ranar zata fara zafi ne daga lokaci da zafin ranar ya kai 39 inda zai sauya zuwa 42 bisa ma’aunin zafi.

An Kaddamar da Littafin Tarihin Rayuwar Sheikh Bashir Sani Bakin Ruwa

A jihar Kano dai babu yiwuwar samun ruwan sama a yau

Jihar Kano dai na fuskantar tsananin zafi a yan Kwanakin nan, Wanda hakan yasa masana suke baiwa al’umma mazauna jihar shawarar yadda zasu kare kan su daga illar da zafin ranar ka iya yi musu.

Shawarwarin da likitoci suke bayarwa sun hadar da takaita shiga Rana, yawaita shan ruwa, sanya kaya masara nauyi da dai sauransu.

Yadda Gwamna Yusuf Ya Siyawa ‘Yan Majalisar Dokokin Kano Motocin alfarma na N2.78bn

Kaduna hasashen ya nuna a jihar Kaduna zafin rana zai kai 37 bisa ma’aunin zafi.

Abuja Kuna hasashen ya nuna zafin ranar zai kai 36 bisa ma’aunin zafi

Jihar Yobe kuma hasashen ya nuna cewa zafin rana zai kai 44 bisa ma’aunin zafi.

Jihar Kebbi ita kuwa zafin ranar zai kai 42 bisa ma’aunin zafi .

Birnin maiduguri na jihar Borno zafin ranar zai kai 44 bisa ma’aunin zafi.

ABIN LURA: Hasashen ka iya chanjawa a kowanne lokaci.

Ku biyo mu gobe don kawo muku yadda hasashen zai kasance

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Zargin Almundahana: ICPC zata gurfanar da shugaban hukumar zabe ta Kano da wasu mutum biyu

    Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta (ICPC)...

Dalilin da ya hana ni zuwa Kano tarbar Tinubu – Ganduje

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa,...

Shugaban RATTAWU na Kano ya taya sabbin shugabannin kungiyar na kasa murna

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Shugaban kungiyar ma’aikatan rediyo, Talabijin da...

Dalilina na ziyartar gwamnan Kano Abba – Inuwa Waya

Daga Rahama Umar Kwaru Tsohon Wanda ya nemi Zama Dan...