Gwamnan Kano Zai Biya Garatutin Ma’aikata a Karo Na Biya

Date:

Daga Sani Idris Maiwaya

 

Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince gwamnatin jihar ta ware Naira miliyan dubu 5 domin biyan hakkokin yan fansho da suka yi ritaya.

Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito a farko wannan shekarar gwamnatin ta biya Naira miliyan dubu 10, Inda ka biya hakkokin kananan ma’aikata da suka gama aiki.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya furta hakan ne a Zaman majalisar zartaswa karo na 14 da ya jagoranta.

Yanzu-yanzu: Gwamnan Kano ya Sauke Shugaban Hukumar Haraji Tare da Nada Sabo

“Ina farin cikin sanar da ku cewa mun sahale a fara biyan kashi na biyu na ma’aikatan da suka yi ritaya gratutinsu a jihar Kano” . A cewar Gwamnan

Gwamna Yusuf ya ce tuni aka ware naira miliyan dubu biyar (5 Billion) domin fara biyan kudaden.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...