Wani Masanin Tsaro a Kano ya Bayyana Hanyar da ya Kamata Abin Domin Magance Matsalar Fadan Daba

Date:

Daga Nazifi Bala Dukawa

 

Wani masanin tsaron da ma’adinai a Kano Alhaji Baba Habu Mika’ilu warure ya yi kira ga matasa da su rungumi zaman lafiya da sana’o’in doga da kai domin samun rayuwa ingantacciya.

 

Baba habu mika’ilu warure yace babu wani amfani da rayuwa masara kyau zata yiwa matashi face dana sani anan gaba.

 

Baba Habu yana wanan jawabi ne lokacin da yake zantawa da wakilinmu a Kano .

Gwamnan Kaduna ya Fara Yiwa Tsohon Gwamnan Jihar El-Rufa – Tonon Silili

Ya ce akwai bukatar gwamnati da sauran mawata dasu samawa matasa sana’o’in dogaro da kai gudun shiga aiyukan daba da kwace wayoyi da afkawa dukiyoyin al’umma.

 

Masanin tsaron yace wajibine a yabawa kokarin yansanda jihar Kano wajan kamar sama da mutane 22 da ake zarginsu da aikin da yadda suka fattataki yan daban da suka addabi yankii dorayi da chiranchi da sauran unguwani da ake fama da fadan daba.

Ramadan: Muhimman aiyuka 3 da ya Kamata mutane su rika a goman karshe – Khalifa Abdulganiyyu Getso

Baba Habu Mika’ilu warure yace akwai bukatar a dage da addu’a a waɗannan Kwanaki goman karshe na azumin watan Ramadan domin neman daukin Allah kan hallin da nigeria take ciki.  Yayi kira ga yan vigilante dasu taimaka wajan Kare al’ummar musulmi lokaci. Tafiya sallah dare

A karshen yayi kira ga mawata da sauran kungiyoyin da dai-dai kun mutane dasu duba halin da marayu suke cikin wajan share musu hawaye da basu kayan sallah da abinchi domin ciresu daga cikin kuncin rayuwa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...

Idan mu ka rungumi Addu’o’i ba abun da Amurka za ta iya yiwa Nigeria – SKY

Shahararren ɗan kasuwa a Kano, Alhaji Kabiru Sani Kwangila...

Shugaban APC na Kano Abdullahi Abbas ya Magantu Kan Zargin raba Ramat da Kujerarsa

Shugaban jam’iyyar APC na Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas,...