Allah Ya Yiwa Guda Cikin Jaruman Fim din Dadin Kowa Rasuwa

Date:

Daga Abubakar Sa’eed Sulaiman

 

Allah ya yiwa Jaruma a Cikin Shirin dadin kowa na tashar Arewa24 Fatima Sa’id wacce aka fi sani da Bintu rasuwa a wannan rana ta lahadi.

Ƴan uwan jarumar ne suka tabbatar wa Manema labarai rasuwar ta ta bayan fama da jinya.

Shugabannin Kananan hukumomi 3 a Kano sun fice daga APC zuwa NNPP

Tuni dai aka yi jana’izarta a unguwar Gunduwawa da ke Kano, kuma abokan sana’arta na ci gaba da jimamin rashinta.

 

Bayan Shirin Dadin Kowa Jarumar ta taka rawa a wasu Fina-Finan masana’antar kannywood da dama.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Ku ba da gudunmawa kano ta zauna Lafiya – Waiya ya shawarci yan jaridun yanar gizo

Gwamnatin jihar Kano ta bukaci kafafen yada labarai na...

KAROTA ta tabbatar da aniyarta na inganta matsayin jami’anta

Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano...

Sarkin Sanusi ya amince da nadin sabon mai unguwar Hotoro GRA

  Mai martaba Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi...