Gwamnatin Nigeria ta Bayyana Sunayen Jami’o’in Waje 18 da Haramtawa Yan Kasar

Date:

A ranar Talata ne gwamnatin tarayyar Nigeria ta bakin ma’aikatar ilimi ta kasar ta sanar da dakatar da jami’o’in kasashen waje har guda 18 a Najeriya.

A baya dai an bayar da rahoton cewa gwamnatin tarayya ta sanar da dakatar da tantancewa da takardar shaidar digiri daga jamhuriyar Benin da Togo a cikin badakalar.

Hukumar ta kuma gargadi ‘yan Najeriya da su guji shiga irin wadannan jami’o’i.

Talla

Ma’aikatar tace matakin da ta dauka ya biyo bayan wani binciken kwa kwaf da Jaridar Daily Nigeria ta gudanar wanda ya fallasa ayyukan sayar da digiri a Cotonou.

Kamar yadda binciken ya nuna, dan jaridar na binciken ya samu digiri a jami’ar Cotonou a cikin makonni shida, sannan kuma ya shiga cikin shirin na wajibi na shekara daya da hukumar yi wa kasa hidima ta kasa NYSC ta shirya.

Ga jerin sunayen jami’o’in kasashen waje da hukumar kula da jami’o’in Nigeria ta haramta, kamar yadda bayanai daga shafin yanar gizon NUC suka nuna.

1. University of Applied Sciences and Management, Port Novo, Republic of Benin, or any of its other campuses in Nigeria.

2. Volta University College, Ho, Volta Region, Ghana, or any of its other campuses in Nigeria.

Hukumar Hisbah ta Kano ta kama mota maƙare da kwalaben giya dubu 24

3. The International University, Missouri, USA, Kano and Lagos Study Centers; or any of its campuses in Nigeria.

4. Collumbus University, UK operates anywhere in Nigeria.

5. Tiu International University, UK operates anywhere in Nigeria.

6. Pebbles University, UK operates anywhere in Nigeria.

7. London External Studies UK operates anywhere in Nigeria.

8. Pilgrims University operates anywhere in Nigeria.

9. West African Christian University operates anywhere in Nigeria.

10. EC-Council University, USA, Ikeja Lagos Study Centre.

11. Concept College/Universities (London) Ilorin or any of its campuses in Nigeria.

12. Houdegbe North American University campuses in Nigeria.

13. Irish University

Business School London, operating anywhere in Nigeria.

14. University of Education, Winneba, Ghana, operating anywhere in Nigeria.

15. Cape Coast University, Ghana, operating anywhere in Nigeria.

16. African University Cooperative Development, Cotonou, Benin Republic, operating anywhere in Nigeria.

17. Pacific Western University, Denver, Colorado, Owerri Study Centre.

18. Evangel University of America and Chudick Management Academic, Lagos

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Abubakar Bichi ya bada gudumawar motocin bas 13 ga jami’o’in Kano da taraktoci 11 ga yan mazabarsa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu Dan Majalisar tarayya mai wakiltar karamar...

Rikicin Sarautar Kano: Fadar Sarki Sanusi ta zargi magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da kai farmaki Kofar Kudu

Daga Sani Idris Maiwaya   Rikicin Masarautar kano ya na neman...

Shugabannin Kasuwar Kanti Kwari sun shiryawa Gwamnan Kano Addu’o’i na musamman

Daga jafar adam Shugaban kasuwar Kantin Kwari Sharu Abdullahi Namalam...