Sanarwa ta Musamman:
Gwamna Abba Kabir Yusuf zai gabatar da jawabi na musamman ga al’ummar jihar Kano cikin daren yau Litinin kai tsaye ta kafafen yada labarai.
Da misalin karfe 10 na dare zuwa 12.
Za ku iya sauraro ko kallon tattaunawar kai tsaye ta wadannan kafofin yada labarai kamar haka:
1. Radio Kano (AM/FM)
2. ARTV
3. Tambari TV
4. Arewa Radio
5. Pyramid Radio
6. Freedom Radio
7. Premier Radio
8. Nasara Radio
9. Kwankwasiyya Reporters
10. News Agency of Nigeria
Ana bukatar dukkanin jami’an gwamnati su yi zaman su a duk inda suke domin wannan tattaunawa ce tsakanin Gwamna da wakilan kafafen yada labaran da aka gayyata ka dai.
Sanusi Bature Dawakin Tofa
Mai sanarwa