Gwamnan Kano Abba Kabir ya nada sabbin manyan sakatarori da Kuma sauyawa wasu wuraren aiki

Date:

Daga Musa Mudi Dawakin Tofa

 

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nada manyan sakatarorin ma’aikatun gwamnati har guda 21, tare da sauyawa guda 9 wurin aiki, sai guda 8 bakin aiki aka barsu a Inda suke

Gwamnan yace yayi hakan ne a ƙoƙarin sa na kara inganta aikin gwamnati a jihar Kano don cigaban jihar.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban Daraktan yada labarai da hulda da jama’a na gwamnan kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu kuma aka aikowa kadaura24.

Sanarwar tace a wata sanarwa da aka tura ma’aikatu da hukumomin gwamnatin jihar kano a ranar juma’a mai dauke da sa hannun Shugaban Ma’aikatan jihar Alhaji Abdullahi Musa, ta bayyana Inda aka tura kowanne su.

Talla

1. Aminu Shuaibu Rabo, Government house.

2. Abdul Saad Zakirai, acting Permanent Secretary,Protocol Directorate, Government House.

3. Usman Bashir Maikano, Deputy -Governor’s Office.

4. Aminu Yusuf Kura, Special Service, Deputy -Governor’s Office

5. Umar Mahmud Jalo, Establishment directorate.

6. Kubra Ahmad Bichi, Pension Fund Trustees

7. Dan’asabe Yahaya, SERVICOM.
8. Ibrahim Boyi, Salary and Wages.

9. Abubakar Sadiq Mahmud, acting Permanent Secretary,CSC.

10. Engr. Garba Adamu, Policy Strategy, Evaluation and Implementation Directorate.

11. Muhammad Yusuf Dan’duwa, Ministry of Commerce, Investment, and Industries.

12. Mahmud Bello Bari, Ministry of Environment and Climate Change.

13. Abdulmumini Musa Aliyu, Acting Permanent Secretary, Ministry of Water Resources.

14. Muttaka Iliyasu, Ministry for Higher Education.

15. Sani Shehu Minjibir, Ministry of Youth and Sport.

16. Sadi Ibrahim, Ministry of Agriculture and Natural Resources.

17. Binta Lawal Aliyu, acting Permanent Secretary, Ministry of Rural and Community Development.

18. Adamu Bala, acting PS, Ministry of Transportation.

19. Ibrahim Muhammad Kabara, Ministry for Local Governments.

20. Garba Sa’du Gwarzo, Ministry of Tourism and Culture.

21. Sabi’u Shuaibu Muhammad, acting Permanent Secretary, Ministry of Special Duties.

Rufe asusu: Gwamnatin Kano ta mayar da martani

Wadanda aka sauya musu wurin aiki sun hadar da:

1.Kabiru Saidu Magami, AGS Directorate Cabinet Office to Ministry of Finance and Economic Development.

2. Musa Tanko, Protocol Directorate Government House to Ministry of Health.

3. Aliyu Yakubu Garo, Acting Permanent Secretary, Ministry of Environment and Climate Change to Policy Strategy, Evaluation and Implementation Directorate.

4. Sani Bashir Yola, Ministry of Information to Ministry of Religious Affairs.

5. Hafsat Iliyasu Aliyu, Ministry of Religious Affairs to Ministry of Information.

6. Aisha Abba Kailani, acting Permanent Secretary, Ministry of Tourism and Culture to Ministry of Science, Technology and Innovations.

7. Salahu Isah Habib, acting Permanent Secretary, CSC to Special Duties, Cabinet Office.

8. Salisu Mustapha, Ministry of Special Duties to AGS, Cabinet Office.

Wadanda chanjin bai shafa ba sun hadar da :

1. Abba Danguguwa, Human Resources Directorate.

2. Bilkisu. Shehu Maimota, REPA.

3. Muaazatu Isah Dutse, Council Affairs Directorate, Cabinet Office.

4. Dr. Sa’adatu Sa’idu Bala, Ministry for Women, Children, Disable.

5. Lauratu Ado Diso, Ministry of Budget and Economic Planning.

6. QS. Halima Ali Baba, Ministry of Works and Housing.

7. Kubra Imam, Ministry of Education.

8. Mustapha Muhammad Nura, Solicitor -General/ PS Ministry of Justice.

9 . Isyaku Umar, Ministry of Land and Physical Planning.

Sanarwar tace gwamnan ya bukaci sabbin manyan sakatarorin da aka nada da su mayar da hankali wajen sauke nauyin da aka dora musu don cigaban jihar kano baki daya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...

Idan mu ka rungumi Addu’o’i ba abun da Amurka za ta iya yiwa Nigeria – SKY

Shahararren ɗan kasuwa a Kano, Alhaji Kabiru Sani Kwangila...

Shugaban APC na Kano Abdullahi Abbas ya Magantu Kan Zargin raba Ramat da Kujerarsa

Shugaban jam’iyyar APC na Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas,...