Yanzu-Yanzu: Kotu ta Soke Zaɓen Wani Dan Majalisar Tarayya a Kano

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar tarayya dake kano ta soke zaben da aka yiwa Hon. Mukhtar Yarima na jam’iyyar NNPP a matsayin Danmajalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Tarauni.

 

Yarima dai shi ne ya tsayawa jam’iyyar NNPP a zaben da akayi a watan Fabarerun daya gabata.

Talla

Kotun mai alkalai uku, ta tabbatar da Hon Hafiz Ibrahim Kawu na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ta mikawa kujerar bisa dogaro da hujjar gabatar da sakamakon bogi na Firamare da Dan majalisar Yarima yayi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Ku ba da gudunmawa kano ta zauna Lafiya – Waiya ya shawarci yan jaridun yanar gizo

Gwamnatin jihar Kano ta bukaci kafafen yada labarai na...

KAROTA ta tabbatar da aniyarta na inganta matsayin jami’anta

Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano...

Sarkin Sanusi ya amince da nadin sabon mai unguwar Hotoro GRA

  Mai martaba Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi...