Da dumi-dumi: Abba Gida-gida ya yi sabbin nade-naden shugabannin ma’aikatu 15

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 15 a matsayin Shugabannin Ma’aikatu da hukumomin gwamnati.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24.

Talla

 

Wadanda aka nada din sune kamar haka:

1. Hon. Kabiru Getso Haruna, Executive Secretary, Kano State Scholarship Board.

2. Prof. Aliyu Isa Aliyu, Director General, Kano State Bureau of Statistics.

3. Dr. Kabiru Ado Zakirai, Executive Secretary, Kano State Senior Secondary Schools Management Board (KSSMB).

4. Hon. Alkasim Hussain Wudil, Coordinator, Aliko Dangote Skills Acquisition Centre.

5. Farouq Abdu Sumaila, Executive Secretary, Kano State Guidance and Counselling Board.

6. Alh. Umar Shehu Minjibir, Chairman, Kano State Civil Service Commission.

Kwankwaso ya Taya Ganduje Murnar zama Shugaban APC na Ƙasa

7. CP Kabiru Muhammad Gwarzo, Rtd. Director General, Kano State Corporate Security Institute, Gabasawa.

8. Dr. Abdullahi Garba Ali, Director, Kano Informatics Institute, Kura.

9. Hajia Shema’u Aliyu, Director, Kano State Institute of Hospitality Management.

10. Dr. Musa Sa’ad Muhammad, Director State Sports Institute, Karfi.

11. Dr. Abubakar Shehu Minjibir, Director, Kano State Institute of Development Journalism.

12. Abdullahi S. Abdulkadir, Director, Kano State Institute of Farm Mechanisation, Kadawa.

Ganduje ya bayyana dalilan da suka sa Tinubu ya cire sunan Maryam Shetty daga cikin Ministocin

13. Jazuli Muhammad Bichi, Director, Kano State Institute of Livestock, Gargai.

14. Dr. Maigari Indabawa, Director, Kano State Film Institute, Tiga.

15. Kabiru Yusuf, Director, Kano State Institute of Fisheries, Bagauda.

Sanarwar ta ce gwamnan ya taya su murna, sannan ya umarce su da zu tabbatar sun kama aiki nan da awanni 48.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...