Sojojin Najeriya sun musanta raɗe-raɗin tura dakaru ƙasar Nijar

Date:

Shalkwatar tsaron Najeriya ta musanta raɗe-raɗin cewa dakarunta sun fara shirin ɗaukar matakin soji a kan Nijar.

 

Sanarwar da daraktan yaɗa labaran shalkwatar, Birgediya-janar Tukur Gusau ya fitar ta ce dakarunta ba za su iya ɗaukar irin wannan mataki ba tare da amincewar shugabannin ECOWAS ba.

Talla

BBC ta rawaito Sanarwar ta ce matakin sojin shi ne mataki na ƙarshe da za a iya ɗauka kan Nijar, kuma za a yi hakan ne kawai bayan duk wani matakin da zai kai shi tsauri ba ya kasa cimma nasara.

Shugabancin APC: Kwamitin zartarwar Jam’iyyar Zai Amince Da Nadin Ganduje A Yau

“Rundunar sojin Najeriya ta farga da wani labari da ake yaɗawa cewa tana tattara dakarunta don ɗaukar matakin soji kan Nijar.

“A matsayin martani ga ƙwace mulki da soji suka yi, shugabannin ECOWAS sun tattauna kuma sun cimma matsaya kan maakan da za su ɗauka a game da baun.” in ji sanarwar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dan Majalisar tarayya daga Kano ya fice daga jam’iyyar NNPP

Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kano Municipal, Injiniya Sagir...

Abin mamaki: Barawo ya sace Motar dake cikin ayarin motocin gidan gwamnatin Kano

Wani barawon mota ya kutsa cikin gidan gwamnatin jihar...

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...