Gwamnan Kano ya nada masu bashi shawara 15

Date:

Daga Isa Ahmad Getso
Gwamnan jihar kano Abba Kabiru  Yusuf ya nada masu bashi shawara na musamman guda 15.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu kuma ya aikowa kadaura24.
Ga sunayen Wadanda gwamnan ya nada da Kuma Inda zasu bashi shawara akai.
Talla
1. Col. Abubakar Usman Garin Malam Rtd.  Special Adviser, Disaster Management
2. Malam Usamatu Salga, Special Adviser, Religious Affairs I
3. Hon. Abduljabbar Muhammad Umar , Special Adviser Investment and Public Private Partnership
4. Hon. Aminu Abba Ibrahim, Special Adviser, Solid Minerals
5. Engr. Nura Hussain, Special Adviser, Commerce
6.  Hon. Jamilu Abbas, Special Adviser Cooperative Groups
7. Hon. Muhammad Jamu Yusuf, Special Adviser National and International Public Relation
8. Balarabe Ibrahim Gaya, Special Adviser, Special Intervention Programmes
9. Rt. Hon. Isyaku Ali Danja, Special Adviser, Assembly Matters
10. Comrade Baffa Sani Gaya, Special Adviser, Labour Matters
11. Engr. Abdullahi Shehu, Special Adviser, Environmental Sanitation
12. Hon. Umar Musa Gama, Special Adviser, School Feeding Programme
13. Hon. Habibu Hassan Elyakub, Special Adviser, Vocational Education Development
14. Hon. Jamilu Abubakar Dambatta, Special Adviser Publicity
15. Hon. Umar Uba Akawu, Special Adviser, Abuja Liason Office
Sanarwa tace dukkanin nade-naden sun fara aiki ne nan take.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...