An sace fitilun wani titin tashin jiragen sama a Nigeria

Date:

Daga Hafsat Lawan Sheka

 

Barayi sun sace fitilun titin daya daga cikin filayen jiragen saman Najeriya watanni bayan an saka su.

 

Tuni aka kaddamar da bincike don kama wadanda suka aikata wannan sata da kuma dawo da abin da suka sata.

Talla

Mahukunta a filin tashin jiragen saman ne suka tabbatar wa da BBC afkuwar wannan lamari.

Ba dai a san lokacin da aka sace fitilun a filin tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas ba.

Jerin sunayen ministoci: Shugaban APC, Adamu ya bayyana dalilin da ya sa Tinubu ya yi jinkiri fitar da ministoci

Kodayake wasu kafafan yada labaran jihar sun ce ana zargin ma’aikatan filin jirgin saman da hannu a wannan sata.

A watan Nuwambar 2022 ne, aka sanya fitilun domin kara haske a wajen.

Saboda duhun wajen dole aka mayar da jiragen da ke zirga zirga a tsakanin jihohin Najeriya sauka da tashi a bangaren tashin jiragen kasashen waje.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...