Bikin Sallah: Kungiyar masu gabatar da shirye-shirye na gidajen Radio ta jihar kano ta yabawa ya’yan ta

Date:

Kungiyar masu gabatar da shirye-shirye na gidajen Radio ta jihar Kano ta Kammala Zagayen Gidajen Radio na Jihar Kano.

 

Shugabannin kungiyar karkashin Rabiu Ahmad kofar Mazugal da sauran shugabanni sun Gabatar da Shirye a Gidajen Radio da suka Hada Da Nasara Radio – Express Radio -S- Radio -Vision Radio Da kuma Premier Radio -Sai BUK FM

Tallah

Yayin Gabatar Da Shirye Shiryen an Tattauna Muhimman Abubuwa da suka shafi Cigaban Kungiyar da kuma ayyukan Masu Gabatar da Shirye Shirye.

Sallah: Gwamnan Kano ya nemi afuwar Sarkin Gaya kan abun da ya faru a gidan gwamnati yau

Shugaban Kungiyar na Jihar Kano Rabiu Ahmad kofar Mazugal ya Godewa Dukkan Gidajen Radio da suka Baiwa Kungiyar Lokaci suka Gabatar da shirye shiryen sallah.

Haka Kuma ya Godewa sauran shugabannin kungiyar da sauran Mamboninta Bisa Yadda suke Bayar da Hadin Kai Da Goyon Baya Wajen samun Nasarar Kungiyar.

Akarshe Rabiu Ahmad kofar Mazugal ya Bukaci sauran Kungiyoyi suyi koyi da kungiyar Masu Gabatar Da Shirye Shirye wajen Hada kan Masu Gabatar Da Shirye Shirye ta Jihar Kano.

Ga fuskokin wasu daga cikin masu gabatar da shirye-shirye

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dalibai 22 sun kammala karatu da daraja ta 1 a bikin yaye ɗalibai na farko na Jami’ar Baba-Ahmed Kano

Jami’ar Baba-Ahmed, Kano ta gudanar da bikin yaye ɗalibai...

Rundunar Sojin Amuruka ta kammala tsara yadda za ta kawo wa Nigeria hari

  Rundunar sojin Amurka da ke Afirka, AFRICOM, ta gabatar...

Kalaman Trump: Gwamnatin Nigeria ta Fara tattaunawa da Gwamnatin Amuruka

Gwamnatin Najeriya ta ce a gwamnantance tana tattaunawa da...

Ba zan bar Siyasa ba har lokacin da zan bar Duniya – Mal Shekarau

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya ce...