Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Hukumomin a kasar saudiyya sun bada umarnin ɗage rigar da ake sanyawa dakin ka’aba wadda ke da tsawon mita uku .
duk shekara akan dage rigar da ake sanyawa dakin ka’aba don kare ta daga lalacewa sakamakon dandazon mahajjata da Kuma gujewa Masu yanke suna yin abubuwan da basu da ce ba.
Rusau: Kungiyar tsofaffin Dalibai ta yabawa Gwamna Abba Gida-gida
Haka nan kuma, ana ɗage ta don masu yankar yadin da almakashi, da kuma masu rubuta sunayensu ko addu’o’i don samun lada, a cewar shafin Haramain Sharifain.
Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito cewa a duk shekara akan chanza rigar dakin ka’aba, musamman a ranar arfa .