Nigeria Air: Dan majalisar da yace mun yi Damfara sai da ya nemi kaso 5 – Sirika

Date:

Daga Abdullahi Shu’aibu Hayewa

 

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama na Nigeria, Sanata Hadi Sirika, ya zargi dan majalisar da ya bayyana Jirgin Sama na Nigeria Air a matsayin damfara da neman kaso biyar hannun jarin Kamfanin Jirgin Najeriya.

 

A zaman Jin ra’ayoyin al’umma da majalisar wakilai ta yi, shugaban kwamitin majalisar kan harkokin sufurin jiragen sama, Nnolim Nnaji, ya bayyana kaddamar da jirgin Najeriya Air a matsayin yaudara.

Da dumi-dumi: Da na sami Kwankwaso a fadar shugaban kasa da na dalla masa Mari – Ganduje

Ya zabo ramuka a cikin aikin, inda ya soki Gwamnatin Tarayya kan abin da ya bayyana da rashin tafiyar da shi.

Amma da yake ganawa da gidan talabijin na ARISE a ranar Lahadi, Sirika ya ce dan majalisar ya tuntube shi ya nemi a ba shi kashi biyar na hannun jarin kamfanin jirgin saman da “shi da jama’arsa”.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...