Daga Rukayya Abdullahi Maida
Majalisar dattawa ta amince da bukatar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu na a nada masu bada shawara na musamman guda 20.
An amince da bukatar Tinubu ne bayan da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya karanta takardar da shugaban ya tura musu a zauren majalisar a ranar Talata.
Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano Abba Gida-gida ya yi Sabbin nada-naden mukamai
Kadaura24 ta rawaito cewa Tinubu bai bayyana sunayen mashawartan na musamman guda 20 ba.