Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC reshen jihar kano ta yanzu haka ta tarbi sakamakon zaben gwamna daga jami’an ta na kananan hukumomin 30 dake jihar kano.
Idan ba a manta ba a baya kadaura24 ta kawo muku sakamakon kananan hukumomin 15 , yanzu Kuma ga cigaba daga inda muka tsaya a baya.
Ga su kamar haka:
16. Gezawa
APC – 19, 961
NNPP – 22077
PDP – 277
17. Warawa
APC – 16296
NNPP – 14629
PDP – 201
18. Tudunwada
APC – 24, 382
NNPP – 27, 434
PDP – 166
19. Dambatta
APC – 16995
NNPP – 9674
PDP – 1107
20. Garko
APC 14,658
NNPP 18,808
PDP 162
21. Bunkure
APC 17,156
NNPP 19,277
PDP 692
22. Takai
APC 25,244
NNPP 23,666
PDP 194
23. Tofa
APC 12,996
NNPP 15,789
PDP 183
24. Bichi
APC 46,443
NNPP 23,029
25. Sumaila
APC 19,682
NNPP 29,057
PDP 113
26. Doguwa
APC 20,658
NNPP 17,184
PDP 720
27. Rimin Gado
APC 12,316
NNPP 13,402
PDP 64
28. Ƙiru
APC 27,014
NNPP 29,153
PDP 263
29. Gaya
APC 19,272
NNPP 19,246
30. Dawakin Kudu
APC 23,656
NNPP 31,814