Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta bayar da belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa.
Shelian times ta rawaito Doguwa dai yana fuskantar shari’a kan tuhume-tuhume biyar da suka hada da kisan kai, da hada baki, da haddasa mummunar barna, tada zaune tsaye, da kuma tada hankalin jama’a.
Karin bayani na nan tafe…..