Daga Khadija Abdullahi Aliyu
A ranar Juma’a ne wata kotun daukaka kara da ke Kano ta tabbatar da Sadiq Aminu Wali a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Kano.
A wani hukunci da ta yanke a ranar Juma’a, kotun daukaka kara ta yi watsi da hukuncin da babbar kotu tarayya ta yanke na tabbatar da Muhammad Abacha a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na PDP.

Cikakkun bayanai nan ba da jimawa ba…