Da dumi-dumi: Gwamnatin jihar Kano ta janye gayyatar da ta yiwa Buhari zuwa kano don bude aiyuka

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

 

Gwamnatin jihar Kano ta janye gayyatar da ta aike wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman ya zo domin kaddamar da wasu ayyuka a jihar.

 

Talla

 

Da yake karin haske akan lamarin, Ganduje yace gwamnatin jihar ta dauki matakin cikin gaggawa ne saboda wasu dalilai kaucewa sake.

Talla daukar nauyi Suraj Umar Wudil

 

Wani dalili kuma da ya tilastawa gwamnatin jihar janye gayyatar yana da alaka da wani gagarumin aiki da Buharin zai bude a Tiga wanda jami’an tsaro suka bada shawarar kar yaji garin Tigan domin bude gidan wutar da Ganduje ya samar.

 

” Gwamnatin jihar na jiran ji daga fadar shugaban kasar kan bukatar janye ziyarar Shugaba Buharin”. A cewar Ganduje

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...