Ƙimata za ta zube idan na sake tsayawa takara – Jonathan

Date:

Daga Maryam Abubakar Tukur

 

Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya ce ba zai sake tsayawa takarar shugabancin ƙasa ba kasancewar tsayawar za ta zubar masa da ƙima.

 

A wata tattaunawa da aka yi da shi lokacin bukin ƙaddamar da wani littafi kan rayuwa tsohon limamin cocin fadar shugaban ƙasa, a ranar Talata, Jonathan ya ce ƙaddara ce kawai za ta sanya ya sake zama shugaban Najeriya.

 

Talla

Ya ce amma shi da kansa ba zai taɓa tunanin sake zuwa ya sayi fom sannan ya bi mutane yana roƙon su su zaɓe shi ba.

 

A baya dai an yi ta raɗe-raɗin cewar tsohon shugaban ƙasar zai sake tsayawa takara a zaɓen 2023.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...