Bayan karin kudin Fiya wata, kungiyar Masu sayar da shi a kano sun ce basu Sami umarnin karin kudin ba

Date:

Daga Maryam Abubakar Tukur

Kungiyar masu sayar da ruwan leda da aka fi sani da Pure water a jihar Kano tace bata samu umarnin kara farashin kudin ruwan ba.

Mai Magana da yawun kungiyar na biyu Mallam Idris Umar ne ya sanar da hakan a wani zantarwa da yayi da manema labarai da safiyar yau Alhamis.
Talla
Rahama Radio ta rawaito cewar yace har kawo yanzu babu wani shiri da suke na kara farashin ruwan leda a wannan lokaci duk da tsadar kayan aiki da suje fuskanta.
Wannan dai ya biyo bayan wata sanarwa da kungiyar masu sayar da ruwa ta kasa ta fitar a safiyar yau alhamis, mai dauke da sa hannun shugabar kungiyar ta kasa Mrs. Clementina Ative.
Sanarwa ta ce. Farashin jakan ruwa a yanzu ta tashi daga Naira dari 200 zuwa dari 300 a matsayin sabon farashin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rasuwar Buhari: Majalisar Nigeria ta dakatar da duk aiyukanta

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Majalisar dokokin Nigeria ta dage zamanta...

Gwamnati ta baiwa ma’aikata hutu saboda rasuwar Muhammad Buhari

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gwamnatin jihar Katsina karkashin gwamna Umar...

Bayan tura Kashim ya taho da gawar Buhari, Tinubu ya ba da umarnin sassauta Tutar Nigeria

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bada umarnin ayi kasa...

Yanzu:yanzu: Tsohon shugaban Nigeria Buhari ya rasu

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!!! Allah yayi wa tsohon shugaban...