Ɗalibi ya kashe kansa saboda budurwarsa ta ƙi amsar soyayyarsa

Date:

Daga Maryam Abubakar Tukur

 

Wani ɗailibin ajin ƙarshe a kwalejin fasaha ta tarayya ta Oko da ke jihar Anambra ya kashe kansa saboda budurwarsa ta ƙi amsar tayin soyayya da ya yi mata.

 

Wata majiya ta bayyana wa Jaridar Daily Trust a Najeriya cewa ɗalibin ya ɗauki matakin ne bayan da budurwar da yake matuƙar so ta ce masa ya je ya nemi wata budurwar.

Talla

Rahotonni sun ce ɗalibin na koyon sanin makamar aiki a shirye-shiryen kammala karatun nasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...