Yan sanda a kano sun kama motar wani limami da aka sato a Zaria

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Rundunar yan sanda ta jihar Kano ta sanar da samun nasarar cafke barayin motar limamin masallacin juma’a na ITN garin Zaria.

 
Kakakin hukumar yan sanda na jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook, inda yace sun cafke mutane biyu, kuma sun tattara bayanai akansu.
Tunda fari dai wani ne ya ga motar akan titin Dorayi/Panshekara an kai ta wajen kanikawa, bayan sanarwar da ya gani a shafukan sadarwa na zamani, hakan yasa aka sanar da caji ofis din Panshekara, har aka samu nasarar cafke barayin motar.
Talla

“MUN KAMA BARAYIN DA SUKA SACE MOTAR MALLAM

Bayan ganin wannan rahoton, mun tattara bayanai, mun samu mota a nan Jihar Kano muna kyautata zaton itace. Mun kamo mutane biyu. Masu motar sai su kira lambar DPO kamar haka; 08039643675”. Inji Kiyawa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...