Gwamnati ta rufe makarantu a Jigawa saboda da matsalar tsaro

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Gwamnatin Jigawa ta rufe dukkan makarantu saboda rashin tsaro

A yau Laraba ne dai gwamnatin jihar Jigawa ta bayar da umarnin rufe dukkanin makarantu a faɗin jihar.

 Kotu ta yi watsi da ɗauƙaƙa ƙarar da wanda yai waƙar ɓatanci ga Annabi ya shigar a Kano

Kwamishinan ilimi na jihar , Dr. Lawan Yusuf ya tabbatarwa manema labarai hakan a Dutse a yau.

Punch ta rawaito cewa, a cewarsa, matsalar tsaro ce ta sa aka rufe makarantaun.

Ba mu da wata matsala da Malam Shekarau – Kwankwaso

 

Yusuf ya ce an rufe makarantun ne da safiyar yau Laraba bayan da jihar ta samu rahoton sirri kan yiwuwar kai hare-hare a makarantun a faɗin ƙasar nan musamman a jihohin kan iyaka.

Ya umurci iyayen daliban da ke makarantun sakandaren kwana da su je su dauke ƴaƴansu da gaggawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...