Dan Autan Sarkin Kano Ado Bayero mai shekaru 22 ya Auri Mata 2

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

 

Dan autan Mai Martaba Sarkin Kano Marigayi Alhaji Ado Bayero mai kimanin shekaru 22, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar.

Mustapha Bayero, wanda ke fama da ciwon huhu, shi ne da na karshe ga marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero.

An daura aure Yarima Mustapha aure da kyawawan matansa guda biyu, Badi’a Tasiu Adam da Fatima Ibrahim Adam a Masallacin Markaz Imamu Bukhari, Rijiyar Zaki da Masallacin Juma’a na Tsakuwa, Kano.

A lokacin da marigayi sarkin Kano Alh Ado Bayero yana raye akan dora yarima Mustapha a cikin keken dokin doki a lokutan hawan sallah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...