Gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai a safiyar yau Alhamis.
Rahotanni sun baiyana cewa wutar ta kama wani babur din adaidaita sahu.
A halin yanzu dai jami’an hukumar Kwana-kwana sun garzaya su na ƙoƙarin kashe wutar.
Daily Nigeria ta rawaito cewa Kawo yanzu dai ba a san menene musabbabin wutar da kuma irin asarar da a ka yi ba.
Ƙarin bayani na nan tafe…