Hawan Sallah: Sarkin Kiyawa ya Karrama Gabdon Kauran Namoda

Date:

Daga Abdulrazak Bello Kaura

A karo na Biyu, GABDON KAURA NAMODA Yazo na Daya Hawan Sallah

A Hawan Sallah da Hawan Sabon Gari da Hawan Durban da akayi a Masarautar Kaura Namoda, tawagar Gabdon Kaura Namoda, Hon. Lawal M. Liman tazo na Daya.

Masarautar Kaura Namoda ta bada lambar yabo ga Hon Lawal M Liman Wanda yazo na Daya a Hawan Dawaki da akayi na tsawon kwanaki uku don murnar Sallah karama.

A lokacin bada lambar yabo maimartaba Sarkin Kiyawa yayi yabo da jinjina ga Gabdon Kaura a bisa tsari da kwalliyar da tawagar shi sukayi wurin Hawan da Kuma natsuwa da halartar lamurran masarautar a duk lokacin da bukatar hakan ta taso.

Ko a Bara dai Gabdon Kaura Namoda ne yazo na Daya a Hawan Sallah da akayi.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...