Albarkacin Ramadan: Ƙungiyar Izala ta roƙi Buhari ya buɗe rumbunan abinci

Date:

Ƙungiyar Izala ta kasa ta yi kira ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ya buɗe rumbunan abinci da kuma rage farashi domin al’umma su ji saukin lamura a watan Ramadan.

Shugaban kungiyar Sheikh Abdullahi Bala Laune ya yi wannan kira a jiya lokacin buɗe Masallacin Juma’a na ƙungiyar a Abuja.

Ƙungiyar ta ce an gina Masallacin ne da kuɗin fatar da jama’a suka bayar a lokacin layya.

Sheikh Bala Lau ya ce ya shaida wa shugaba Buhari wanda ya halarci bikin buɗe Masallacin cewa ya kamata gwamnatinsa ta sa ido ta tabbatar da ba a tsawwala farashin kayayyaki ba, kamar yadda ya shaida wa BBC

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...