Ukraine ta ce ta Amince ba za ta iya shiga NATO ba

Date:

Daga Isah Ahmad Getso

Shugaban ukrain valondymyr zelensky ya amince da cewa kasarsa bazata bazata shiga kungiyar tsaro ta NATO ba

Wannan muhimmin sauyi be matsayar kasar Wanda ka iya taimakawa a kawo karshen mamayar da rasha keyiwa kasar

Gabanin rasha ta kutsa kasar daga cikin manyan bukatun rasha shine kar ukrain ta kuskura ta shiga NATO

Kawo yanzu Amurka tayi watsi da batun Hana shigar da ukrain cikin kungiyar tsaron tare da gwamnatin kasar dama kungiyar ta NATO suna cewa Ukrain kasace Mai ‘yanci kuma tana gudanar da harkokinta yadda taso

Rasha ta dade tana cewa babbar bukatarta itace ukrain tazama ‘yar baruwanmu a gabashin turai da yammacin turai

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan batun goyo a babur

Gwamnatin jihar Kano ta ce masu sana’ar Achaba Kawai...

Kwamishinan shari’a na Kano ya gana da kwamishinan ’Yansanda kan korafe-korafen kama masu goyo a babur

Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru...

Mai ciki ta mutu bayan ma’aikacin asibiti ya ƙi yarda a biya kuɗi ta waya

Wata mata mai ciki, Aisha Najamu, ta mutu a...

Kungiyoyin Arewa sun gargadi Tinubu kan shigo da Yakubu Dogara cikin Gwamnatinsa

Wasu kungiyoyin matasa da na zamantakewa-siyasa daga Arewa maso...