Kungiyar kumbotso sabuwa ta dakatar da Wasu Shugabannin ta

Date:

Daga Zara Jamil Isa

Shugaban Kwamitin Dattawa na Kungiyar kumbotso sabuwa Tanka Alheri ne Hon. Mustapha Lawan Dulo (Teacher) ya bayyana Cewa sun dakatar da Wasu Shugabannin Kungiyar Sakamakon Wasu zarge-zarge da ake yi musu.

Hon. Mustapha Lawan Dulo ya bayyana dakatarwar ne yayin da yake ganawa da Wakilin Kadaura24.

Shugaban Kwamitin Dattawan yace dakatar da su akai ba koraba, Saboda a cewar hakan hakan ce zata basu damar Gudanar da binchike Kan zargin da ake yi musu.

Waɗanda ake dakatar sun hada da :

1 Shugaban Kungiyar Ado rodi Dan Maliki

2 Sakataren Kungiyar Kabiru Muhd dakoni

3. Shugabar Mata (Woman leader) Fatima Dauda Dan bare.

Mun Fara Baiwa matasa 100 alawus din Naira 20,000 don ingantaKumbotso.

Mustapha Lawan ya Kuma ba da tabbacin dukkanin Waɗanda aka dakatar din za a basu damar bayyana a gaban Kwamitin bincike domin su Kare kansu, ya Kuma bukaci mataimakansu da su maye gurabansu kafin a kammala bincike.

Shugaban Kwamitin Dattawan na Kungiyar kumbotso sabuwa Tanka Alheri ne ya bada tabbacin zasu yi adalci ga Waɗanda ake Zargi, Inda yace Matukar ba a same su day Laifi ba za a mayar da su Kan kujeransu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...

Labari mai dadi: Nahcon ta rage kudin kujerar hajjin 2026

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria ...

Shugabannin Hukumomi a Kano Sun Yaba Da Ayyukan Abba, Sun Nemi Ya Nemi Wa’adi Na Biyu

Kungiyar shugabannin hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jihar Kano ta...