Babbar Sallah:Yari ya rabawa yan APC a Zamfara Shanu da Raguna

Date:

Daga A B Kaura

Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Abdulazeez Yari Abubakar ya bayar da gudummawar Shanu 575 da Raguna 800 ga Membobin Jam’iyyar APC na jihar Zamfara domin bikin Sallah Babba.

 Da yake sanar da abun alkhairin a wajen taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a Sakatariyar Jam’iyyar da ke Gusau, Babban Jigon a APC, Hon.Lawal M. Liman ya ce za a rarraba abin da aka bayar ga dukkan mazabun 147 dake jihar.


 Ya bayyana cewa, tsohon tsohon gwamnan ya kara adadin Shanu da Ragunan da ya Saba bayarwa Saboda da sabbin mambobin da suka shigo jam’iyyar kwanan nan.


 Lawal Liman ya bayyana cewa, za’a kaddamar da kwamitoci don rabon kayan, yana mai cewa kowace shiyya za ta amfani shanu 3 yayin da za a rabawa sauran kungiyoyi nasu kason don su gudanar da murnar Sallah cikin farin ciki.


 Ya yi kira ga tsoffin mambobin jam’iyyar da sababbi da su ci gaba da zaman lafiya da kaunar juna kasancewar Jam’iyyar tana kokarin dinkewa don ganin sun yi aiki tare don Ci gaban Jihar.

180 COMMENTS

  1. Сериал и фильмов о Чернобыль было очень много, все они по-своему интересны. Однако именно американский канал HBO создал действительно интересный. Сериал чернобыль. Смотреть новые сериалы 2021 уже вышедшие.

  2. Джошуа е с тегло 108,8 килограма, докато Усик е точно 100 килограма. Бокьорът е стопил голяма част от теглото си през последните месеци именно заради утрешния мач. Усик – Джошуа: онлайн-трансляція чемпіонського бою Усик – Джошуа: у мережі з’явився ефектний промо-ролик супербою українця. Відео 18 серпня, 2021 середа

  3. Джошуа-Усик: объявлен состав пар андеркарда. Поделиться: Лоуренс Околи. 26 Августа 2021, 10:38. Организаторы вечера бокса 25 сентября в Лондоне (Англия), главным событием которого станет бой между Усик Джошуа смотреть онлайн Пітер Фьюрі: Бій Джошуа – Усик – це чудовий поєдинок

  4. Усик — Джошуа. Олександр Усик проведе “бій мрії” з Ентоні Джошуа. В кінці вересня українських любителів боксу чекає супербій Олександр Усик (18-0, 13 KO) — Ентоні Джошуа (24-1, 22 КО). Українець, в Усик Джошуа смотреть онлайн Sky Sports Усик затролив Джошуа перед чемпіонською супербитвою “Підозрюю, що він кращий, ніж здається”: Ф’юрі “викрив” хитрий план Усика на бій із Джошуа “Усик, можливо, йде другим”: Джошуа назвав

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

NAHCON ta sanar da ranar da za a fara jigilar Maniyatan Nigeria zuwa kasar Saudiyya

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Hukumar kula da aikin hajji ta...

Hisbah ta rushe wajen da aka ce sawun Ma’aiki ya fito a jihar Kano

    Hukumar Hisbah ta kai samame tare da rushe wani...

ƴan siyasa ne su ka kashe Arewacin Nigeria — Inji Gwamna Uba Sani

Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa ‘yan...

Shugaban Karamar hukumar Bagwai ya kaddamar da aikn gada ta sama da Naira Miliyan 160

Daga Shu'aibu Sani Bagwai   Karamar hukumar Bagwai a jihar Kano...