Yan Bindiga sun Sace Jarirai a Zaria

Date:

Wasu Yan bindiga a Jihar Kaduna sun kai hari wani asibiti da ake kula da masu fama da cutar tarin fuka da kuturta dake Zaria inda suka kwashi jarirai.


Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Yan bindigar sun kwashi ma’aikatan asibitin guda 5 cikin su harda mata masu taimakawa likitoci.

Rahotanni sun ce Yan bindigar da suka kutsa kai cikin asibitin da yawa sun yi ta musayar wuta da jami’an Yan Sandan dake wata tashar Yan Sanda kusa da wurin.

Wani shaidar gani da ido yace anyi musayar wuta sosai tsakanin maharan da jami’an Yan Sandan kafin su kwashi mutanen cikin su harda babban jami’in tsaron asibitin.

Mutumin yace wadanda aka kwashe ma’aikatan su ne dake zama a sashen gidajen ma’aikata, kuma an kwashi wasu tare da yaran su, kuma yawan su ya kai mutane 10.

Jami’ar yada labaran kungiyar ma’aikatan lafiya na asibitin Maryam Abdulrazaq ta tabbatar da aukuwar lamarin inda tace ta tantance sunayen mutane 5 da aka dauka.

Abdurazaq tace wannan shine karo na 3 da Yan bindigar ke kai hari suna kwashe ma’aikatan asibitin.

Daga cikin wadanda aka kwashe jami’ar tace akwai babban jami’in tsaron asibitin da masu taimakawa likita biyu Joy Yakubu da Odor tare da jaririn ta da mai kula da dakin bincike Christiana da kuma Kasim.

Kakakin rundunar Yan Sandan Jihar Mohammed Jalige ya tabbatar da aukuwar lamarin.

647 COMMENTS

  1. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 смотреть Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  2. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 2021 Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  3. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 фильм Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  4. Важкоатлет Усик Знявся У Кліпі Дуету Anna Maria В OleksandrUsyk Усик разом з сестрами-близнючками презентували кліп на пісню Light up. У коментарях запропонували боксеру виходити під цю композицію на бій проти британського важковаговика Ентоні Джошуа.

  5. Джошуа и Усик проведут бой 25 сентября в Лондоне на стадионе футбольного клуба «Тоттенхэм». На кону титулы AnthonyJoshua Джошуа: Найскладнішим моїм суперником у профі-кар’єрі був

  6. Бой чемпиона мира по боксу по версиям WBA (Super), IBF и WBO в тяжелом весе британца Энтони Джошуа и украинца Александра Усика состоится на стадионе лондонского РИА НОВОСТИ Спорт, 20.07.2021 Усик – Джошуа: онлайн-трансляція Усик провів відкрите тренування і розкрив план на бій з Джошуа

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamna Abba ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa wasu matasan Kano biyu a Benue

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya yi...

Rashin Jami’ar Mallakin jihar a shiyyar Kano ta Arewa na kokarin bayar da yankin baya – Alh. Mustapha Ahmad Gwadabe

Daga Shehu Hussaini Ahmad Getso An bukaci Gwamnatin jihar Kano...

Sarkin Musulmi ya ba da umarnin fara duban watan Almuharram a Nigeria

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Fadar mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji...

Yan uwan wata mata sun zargi Asibitin Malam Aminu Kano da sakaci wajen mutuwar yar uwarsu

Daga Sadiya Muhammad Sabo   Yan uwan wata mata da ta...