Gwamna Ganduje Yayi watsi da Ra’ayin Masu cewa Gwamnoni basa baiwa Noma kulawa

Date:

Daga Kabir Abubakar Zage


 Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yi watsi da ra’ayin da ke cewa gwamnoni a duk jihohin Kasar nan ba sa ba da kulawa ga bangaren noma a kasar nan, yana mai bayar da tabbacin cewa “… akwai shirye-shiryen noma da yawa da ake gudanarwa a fadin jihohi da yawa.”


 Gwamna Ganduje ya yi wannan tsokaci ne yayin wani shiri kai tsaye da Gidan Talabijin na kasa (NTA), Mai Suna Barka da Safiyar Najeriya, da sanyin safiyar Alhamis.


  “Ban yi imani cewa gwamnoni ba su ba da muhimmanci ga harkar noma ba. Kun san gina hanyoyi da gadoji, kamar irin wadannan ayyukan, ayyuka ne da za ku iya gani cikin sauki”.


 manoma ke aiwatar da aiyukan gona galibi a yankunan karkara. Wannan Manoma ne Kadai suke iya ganin aiyukan ,a wani lokacin hatta kafofin yada labarai ba sa zuwa su gani. 


 Ganduje ya koka da cewa, ” Gaskiya akwai ƙarancin Yada labarai a bangaren aiyukan noma. Akwai bukatar, saboda haka manema labarai su sake duba yadda ake ba da rahoton aikin gona a kasa baki daya. 


 Gwamna Ganduje ya bayyana yadda Kano ta samu ci gaba a bangaren noma.  Da yake bayyana hakan, “Muna da matakai na bunkasa harkar noma a jihar. Da farko mafi mahimmanci mun fara ne da wayar da kan manoma dangane da manufofin tarayya da na jihohi kan harkar noma. Haka kuma kan matsalolin manoma kan aikin injinan noma”. a cewar Ganduje


 “Kasancewar zuwa gonaki wani muhimmin al’amari ne da jiharmu ta yi imani da shi, Saboda wannan dalilin, mun riga mun fara samun hanyoyin zuwa wadannan gonakin. Kowa ya san yadda muka sake farfado da masana’antar takinmu, Kamfanin Samar da Kayan Noma na Kano (KASCO).  yana Samar da isasshen takin zamani da muke samar wa wasu jihohin, “. Inji Ganduje

229 COMMENTS

  1. Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик OleksandrUsyk Усик – Джошуа: смотреть онлайн-трансляцию боя 25.09.2021. Украинский супертяжеловес Александр Усик (18-0, 13 КО) проведет поединок против британского чемпиона wba, wbo и ibf Энтони Джошуа (24-1, 22 КО).

  2. «В андеркарді бою Джошуа – Усик ми хочемо влаштувати повернення Каллума Сміта в рамках напівважкої ваги. Крім того, відбудеться бій албанця Флоріана Марку та українця Максима Продана. Усик Джошуа смотреть онлайн Усик оказался легче Джошуа на 8 кг Последние новости

  3. Porn, Disenchant dotty Porn Videos, Porno Coitus Tube & XXX Pornography. Ambulatory Porn Movies – Permitted Iphone Procreant congress, Android XXX. Contributed Porn Movies, Shacking up Cinema, XXX Porno Videos & Full-grown Porn
    free porn video

  4. Porn, Disenchant far-off Porn Videos, Porno Gender Tube & XXX Pornography. Non-stationary Porn Movies – Unrestrained Iphone Shafting, Android XXX. Released Porn Movies, Shagging Eminently wall, XXX Porno Videos & Full-grown Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamna Yusuf ya taya Dangambo murnar zama shugaban kungiyar mawallafa labarai ta internet na Kano

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...

Hajjin bana: Za mu yi duk abun da ya dace don kyautata walwalar alhazan Jihar Kebbi – Amirul Hajji

Daga Ibrahim Sidi Muhammad Jega.   Shugaban kwamitin aikin hajin bana...

Bayan dawo da Gwadabe Anti daba, Yansanda sun kama yan daba 33 a Kano

Daga Rahama Umar Kwaru   Rundunar Yansanda ta Kasa reshen jihar...

Sabon Rikici ya Barke a Jam’iyyar NNPP ta Karamar Hukumar Dawakin Tofa

Rikici ya barke a cikin jam’iyyar NNPP ta karamar...