Duk Macen da take Instegram Yar fim ce – Ibrahim Sharukhan

Date:

Daga Abubakar Sa’eed Suleman

Fitaccen jarumi Kuma Mai shirya fina-finan Hausa a masana’antar Kanywood Ibrahim Sharukhan yace duk Wata mace da take Instegram Yar fim ce ko da kuwa Bata fitowa a Shirin fina-finan Hausa.

Ibrahim Sharukhan ya bayyana hakan ne a Wata Zantawa da yayi da wakilin Kadaura24.

Yace sautari Yan Mata a Shafukansu na sada Zumunta Musamman a Instegram Suna Amfani da Manhajar Tiktuk Suna Daukar kansu Suna rawa ko Wani Abu,Sannan Kuma su Sanya a Shafin.

” Mafi yawan lokaci abun da Yan Mata suke yi a Instegram sau Dubu gara fim din Hausa da abun da suke yi” Inji Sharukhan

“Za kaga mace sanye da rigar bacce ko ma wacce Bata kaita ba tana bin Waka sa’annan Kuma su Sanya a Shafinsu na Instergram” inji Sharukhan

Yace akwai Yan Mata da yawo da Suka Yi Suna a Wannan harka ta Instegram Fiye ma da Wasu Masu fitowa a fim .

Ibrahim Sharukhan yace fina-finan Hausa ana tantance su ,Amma Wadancan video da Yan Mata suke yi ba’a tantance su ,inko Haka ne ai kaga fim ya ma fi abun da suke Tsafta

Ibrahim Sharukhan a Bakin aiki
Ibrahim Sharukhan da Maryam Yahya

387 COMMENTS

  1. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 кино Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  2. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 kino Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  3. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 films Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  4. Джошуа (вляво) и Усик се гледат лошо след кантара в Лондон. Боксьорите Антъни Джошуа и Александър Усик преминаха официалния кантар преди двубоя им за титлата в тежка категория в събота Энтони Джошуа Александр Усик Рен ТВ Олександр Усик. Фото: Getty Images. Бій в суперважкій вазі між Олександром Усиком і Ентоні Джошуа офіційно підтверджений. Він відбудеться 25 вересня. Про це йдеться на сторінці промоутерської

  5. Александр Усик. Подготовка к бою с Энтони Джошуа ( Subt Усик Джошуа смотреть онлайн Sky Sports Олександр Усик і Ентоні Джошуа взяли участь у відкритому тренуванні напередодні чемпіонського поєдинку в надважкій вазі, який відбудеться 25 вересня у Лондоні, у Мережі з’явилися фото та відео з офіційного заходу

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamna Yusuf ya taya Dangambo murnar zama shugaban kungiyar mawallafa labarai ta internet na Kano

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...

Hajjin bana: Za mu yi duk abun da ya dace don kyautata walwalar alhazan Jihar Kebbi – Amirul Hajji

Daga Ibrahim Sidi Muhammad Jega.   Shugaban kwamitin aikin hajin bana...

Bayan dawo da Gwadabe Anti daba, Yansanda sun kama yan daba 33 a Kano

Daga Rahama Umar Kwaru   Rundunar Yansanda ta Kasa reshen jihar...

Sabon Rikici ya Barke a Jam’iyyar NNPP ta Karamar Hukumar Dawakin Tofa

Rikici ya barke a cikin jam’iyyar NNPP ta karamar...