Wani Dan Kwaya ya Kashe Mai gabatar da Kara a Kotu

Date:

An kashe wani mai gabatar da ƙara a wata kotu da ke garin Oum Hadier a gabashin Chadi.

Wani ɗan kwaya ne ya rutsa Ahmadt Mahamat Amba a ofishinsa da ke harabar kotun a ranar Laraba, in da ya yi daba masa wuka, abun da ya janyo ajalinsa.

An nada mai gabatar da karar ne a ranar 4 ga watan Maris, watanni uku kafin ajalinsa ya riske shi.

Ko da yake an ruga da shi asibiti, sai dai duk da haka rai ya yi halinsa daga bisani.

213 COMMENTS

  1. Бій Усика проти Джошуа відбудеться 25 вересня Про це офіційно оголошено 20 липня 2021 року. Для українського боксера Олександра Усика цей поєдинок… Смотреть онлайн прямую трансляцию боя Энтони Джошуа – Александр Усик 25.09.2021 Бокс Видео бокса Бій Усик – Джошуа: чемпіон-суперник оцінив стиль Усика

  2. Джошуа больше, богаче и авторитетнее Усика, но может проиграть. Сравниваем участников одного из главных поединков года. В субботу, 25 сентября, в Лондоне состоится поединок за звание OleksandrUsyk Усик прилетів до Лондона на бій з Джошуа – Главком

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

NAHCON ta sanar da ranar da za a fara jigilar Maniyatan Nigeria zuwa kasar Saudiyya

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Hukumar kula da aikin hajji ta...

Hisbah ta rushe wajen da aka ce sawun Ma’aiki ya fito a jihar Kano

    Hukumar Hisbah ta kai samame tare da rushe wani...

ƴan siyasa ne su ka kashe Arewacin Nigeria — Inji Gwamna Uba Sani

Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa ‘yan...

Shugaban Karamar hukumar Bagwai ya kaddamar da aikn gada ta sama da Naira Miliyan 160

Daga Shu'aibu Sani Bagwai   Karamar hukumar Bagwai a jihar Kano...