Giwa ta saci buhun shinkafa a dakin dafa abinci

Date:

Wata katuwar Giwa ta kunna kai cikin wani gida, inda kai tsaye ta tunkari dakin dafa abinci kuma ta sunkumi buhun shinkafa da kabewa da sauran kayan abinci.

Wannan lamari dai ya faru a lardin Hua a kauyen Hin a gabashin kasar Thailand a ranar ashirin ga watan Yunin da muke ciki.

Masu gidan ne dai suka kama wannan Giwa, kuma yanzu haka suna shirin gurfanar da ita a gaban Kuliya domin fuskantar hukunci.

216 COMMENTS

  1. «Усик зарано починає пірнати в глибину»: Джошуа — про Энтони Джошуа Александр Усик Джошуа — Усик: букмекери назвали фаворита бою. Букмекери активно приймають ставки на бій у надважкій вазі між українцем Олександром Усиком та британцем Ентоні Джошуа, який відбудеться 25

  2. Джошуа планує звалити з ніг українця Усика в бою за титул Усик Джошуа смотреть онлайн Джошуа больше, богаче и авторитетнее Усика, но может проиграть. Сравниваем участников одного из главных поединков года. В субботу, 25 сентября, в Лондоне состоится поединок за звание

  3. Антъни Джошуа и Александър Усик се изправиха един срещу друг на пресконференция преди двубоя помежду им за световните титли по бокс в тежка категория. На 25 септември двамата ще се бият на Усик – Джошуа: онлайн-трансляція чемпіонського бою Промоутерська компанія MatchroomBoxing випустила міні-фільм, у якому показала підготовку українського супертяжа Олександра Усика (18-0; 13 КО) до бою проти чемпіона світу за версіями WBA, WBO та IBF Ентоні Джошуа (24-1; 22 КО).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kwamitin PTA na Kano ya dauki matakan hana ragewa dalibai hanya bayan taso su daga makaranta

DAGA ABDULHAMID ISAH Shugaban Kwamitin Iyayen yara da Malamai na...

Fada daba: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa Ga Gwamnan Kano Alh. Abba Kabir Yusuf – Daga Zainab Nasir Ahmad

Daga Zainab Nasir Ahmad Mai Girma Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Abba...

RATTAWU ta Kano ta taya Abbas Ibrahim Murnar sabon mukamin da NUJ ta ba shi

Kungiyar ma'aikatan Radio da Talabijin ta kasa reshen jihar...

NUJ ta kasa ta baiwa Abbas Ibrahim sabon mukami

Daga Aliyu Abdullahi Danbala   Kungiyar yan Jarida ta Nigeria ta...