Ganduje ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Halima Mahe Bashir Wali

Date:

Daga Muhammad Imran


 Gwamnan jihar Kano Dr.Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana alhinin sa da kuma ta’aziyyar sa ga Dankadan Kano Dr.Bashir Ibrahim Muhammad game da rasuwar matar sa Hajiya Halima Mahe Bashir Wali wacce ta rasu kwanan nan.Haka kuma Gwamnan aike da ta’aziyya ga Walin Kano, Alh.Mahe Bashir Wali, wadda marigayiyar take babbar ‘yarsa.


Cikin Wata sanarwa da Babban Sakataren yada labaran Mataimakin Gwamna Hassan Musa fagge ya aikowa Kadaura24 yace Gwamnan wanda Mataimakinsa Dr.Nasiru Yusuf Gawuna ya wakilta a wurin jana’izar ranar Juma’a Nan ya ce: “Mutuwar Hajiya Halima Mahe Bashir Wali babban rashi ne da ba za a iya mantawa da itaba,.


Ganduje ya aike da ta’aziyyar ga iyalanta da al’ummar jihar Kano dana kasar baki daya. Ya bayyana cewa ta bada gudummawa mai matukar muhimmanci kafin Rasuwar ta “.


 Ya yi addu’ar Allah Madaukakin Sarki da ya ba wa marigayiyar Jannatul Firdaus kuma ya ba wa iyalanta Hakurin jure rashin.

365 COMMENTS

  1. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 фильм Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  2. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 2021 Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  3. Александр Усик. Подготовка к бою с Энтони Джошуа ( Subt. ) September 20, 2021 l Leave a comment l by Boxing Videos. ** FOLLOW US ON TWITTER **. Post navigation. Anthony Joshua vs. Oleksandr Usyk [ LIVE WATCHALONG – w/ Ali Drew, Barry Jones & Don Charles. Александр Усик Энтони Джошуа DAZN Джошуа планує звалити з ніг українця Усика в бою за титул

  4. Антъни Джошуа и Александър Усик се изправиха един срещу друг на пресконференция преди двубоя помежду им за световните титли по бокс в тежка категория. На 25 септември двамата ще се бият на Джошуа Усик смотреть онлайн Британця турбує той факт, що українець є лівшею. Чемпіон WBA, IBF, WBO і IBO в суперважкій вазі Ентоні Джошуа (24-1, 22 КО) назвав головну перевагу свого опонента в майбутньому поєдинку – українця Олександра Усика (18-0, 13 KO

  5. Усик провів відкрите тренування і розкрив план на бій з Джошуа JoshuaUsyk Транслятор поединка Усика и Джошуа опубликовал промо-ролик

  6. Усик-Джошуа: Результат взвешивания и битва взглядов (видео Александр Усик Энтони Джошуа 2021.25.09 Бокс: бій між Усиком та Джошуа офіційно санкціоновано WBO. Субота, 22 травня 2021, 23:48. 73084. Всесвітня боксерська організація (WBO) у п’ятницю офіційно санкціонувала бій між українцем Олександром

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kwamitin PTA na Kano ya dauki matakan hana ragewa dalibai hanya bayan taso su daga makaranta

DAGA ABDULHAMID ISAH Shugaban Kwamitin Iyayen yara da Malamai na...

Fada daba: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa Ga Gwamnan Kano Alh. Abba Kabir Yusuf – Daga Zainab Nasir Ahmad

Daga Zainab Nasir Ahmad Mai Girma Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Abba...

RATTAWU ta Kano ta taya Abbas Ibrahim Murnar sabon mukamin da NUJ ta ba shi

Kungiyar ma'aikatan Radio da Talabijin ta kasa reshen jihar...

NUJ ta kasa ta baiwa Abbas Ibrahim sabon mukami

Daga Aliyu Abdullahi Danbala   Kungiyar yan Jarida ta Nigeria ta...