Ganduje ya kaddamar da yiwa Maniyata allurar Rigakafin Corona

Date:

Daga Abubakar Na-Annabi

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci yiwa Maniyata Aikin Hajjin bana allurar rigakafin Corona Karo na biyu bayan karon Farko da aka yi musu makonni 6 dasu ka gabata.


Bayan gamsuwarsa da ya nuna da yadda ake gudanar da Aikin allurar rigakafin a Sansanin alhazai dake nan kano, Gwamna Ganduje ya bukaci Maniyatan dasu tabbata anyiwa Kowanne su don Gudun matsalar da ka iya tasowa a Kasa Mai tsarki .


Gwamnan ya bukaci su dasu zamo Masu bin Duk wasu ka’idoji da Hukumomin Kasar Saudiyya suka gindaya gabanin shiga Kasar don samun damar sauke farali a bana.


Shima a jawabinsa Sakataren Zartarwar Hukumar Jin Dadin alhazai ta jihar Kano Alhaji Muhd Abba Danbatta yace Maniyatan Suna bada hadin Kan daya dace wajen karbar allurar rigakafin ta Corona.


Yace a Wannan Karon Maniyatan Kananan Hukumomi guda Uku aka Fara dasu kafin Daga bisani a yiwa na Sauran ƙananan Hukumomi dake jihar nan.



Yayin taron dai an yiwa Shugaban Hukumar Daraktocin Hukumar Farfesa Abdullah Sale Pakistan da Sakataren Zartarwar Hukumar Alhaji Muhd Abba Danbatta da Sauran Masu Ruwa da tsaki na Hukumar Jin Dadin alhazai ta jihar Kano da sauran Maniyata Aikin Hajjin bana Daga Kananan Hukumomin Dala Nasarawa da Fagge.

469 COMMENTS

  1. Преди сблъсъка: Джошуа е по-тежък от Усик с 9 кг. Anthony Joshua vs Oleksandr Usyk Усик затролив Джошуа перед чемпіонською супербитвою “Підозрюю, що він кращий, ніж здається”: Ф’юрі “викрив” хитрий план Усика на бій із Джошуа “Усик, можливо, йде другим”: Джошуа назвав

  2. 07:40. Болельщики считают, что Усик побьёт Джошуа. Комментирует Эдди Хирн. 25.08.21. 19:10. Энтони Джошуа сравнил себя с Месси и рассказал о подготовке к Усику. 24.08.21. 13:05. Энтони Джошуа назвал ключ к Усик Джошуа дивитися онлайн BB.lv: Джошуа оценил силу Усика

  3. Обязательный претендент на титул wbo в супертяжелом весе Александр Усик уверен, что они с чемпионом мира по версиям wba, wbo, ibo и ibf Энтони Джошуа устроят поединок, который навсегда останется в истории. Усик Джошуа смотреть онлайн Sky Sports Бій Усика проти Джошуа відбудеться 25 вересня Про це офіційно оголошено 20 липня 2021 року. Для українського боксера Олександра Усика цей поєдинок…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamna Abba ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa wasu matasan Kano biyu a Benue

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya yi...

Rashin Jami’ar Mallakin jihar a shiyyar Kano ta Arewa na kokarin bayar da yankin baya – Alh. Mustapha Ahmad Gwadabe

Daga Shehu Hussaini Ahmad Getso An bukaci Gwamnatin jihar Kano...

Sarkin Musulmi ya ba da umarnin fara duban watan Almuharram a Nigeria

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Fadar mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji...

Yan uwan wata mata sun zargi Asibitin Malam Aminu Kano da sakaci wajen mutuwar yar uwarsu

Daga Sadiya Muhammad Sabo   Yan uwan wata mata da ta...