Amb.Gashash ya baiwa Matan Yan Sanda Tallafi a Kano

Date:

Daga Rabi’u Usman

Shugaban Kwamatin Amintattu na Jihar Kano (Eminent forum) Kuma Shugaban Sasantawa tsakanin Yan Sanda da Jama’a na Kano (Chairman PCRC) Ambassador Mukhtar Gashash ya Rarraba Tallafin Kayan Abinci da Mai harda Kudi #5000 ga Iyalan Yan Sandan Kwantar da Tarzoma 46 da Suka Rasa Ran Su a yayin Rikicin Boko Haram Shiyyar MOPOL 9 dake Kan Titin Zuwa Maiduguri a Nan Kano.

Taron ya Gudana ne a Shalkwatar yan sandan Kwantar da Tarzoma dake Kan Titin Zuwa Maiduguri a Nan karkashin jagorancin Babban Kwamandan Rundunar ACP BELLO, Wanda ya Wakilci kwamishinan yan sanda na Kano CP Sama’ila Shu’aibu Dikko.

A yayin Rabon ne Muka Jiyo Gashash na Bayyana Cewar, ya Raba Tallafin Kayan Abinci ne ga Iyalan Yan Sandan Kwantar da Tarzoma da Suka Rasu a yayin Kare Rayuka da Dukiyoyin Al’umma a Kasa baki Daya Musamman na Jihar Kano.

Ya Kara da Cewa Zai Cigaba da Raba duk Abin da Allah ya Hore Masa Domin Rage Radadin Rashin Iyaye ga Marayun da aka Bari.

A Nasu Bangaren Wasu Daga Cikin Iyayen Yara Matan yan sandan da Suka Amfana da Tallafin Kayan Abinci Sun Bayyana Jin Dadin Su da Samun Wannan Tallafin Musamman a Wannan Lokacin da ake Cikin tsananin Bukata, Suna Cewar Tun Rasuwar Mazajen Su Babu wanda ya taba Basu Wani Tallafi.

Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kano CP Sama’ila Shu’aibu Dikko Fsi wanda Kwamandan ya Wakilce Shi ya Jaddada Godiyar Sa ga Mukhtar Gashash da yayi Wannan tunanin Don Taimakawa Iyayen Marayun da aka Mutu aka Bar Musu yara, daganan yayi Kira ga Al’umma Masu Hannu da Shuni dasu Kasance Masu Taimakawa irin Wadannan Mutane da aka Rasu aka Bar Musu yara.

A Karshe Hajiya Wasila Musa Ibrahim Shugabar Kamfanin Naja’atu Petroleum and Global Business da ta Halarci Taron ta Baiwa Iyayen Marayu Kowacce 2k Domin Su Hau Mota, Sannan tace Zata Dinga Tallafawa Wadannan Mutane a duk lokacin da Bukatar hakan ta taso.

408 COMMENTS

  1. Обязательный претендент на титул WBO в супертяжелом весе Александр Усик внимательно следил за чемпионом мира по версиям WBA, WBO и IBF Энтони Джошуа на Олимпиаде 2012 года в Лондоне, сообщает Sky Sports. Энтони Джошуа Александр Усик Рен ТВ Бой Усик — Джошуа пройдет 25 сентября в Лондоне. Чемпион wba, ibf, wbo и ibo в супертяжелом весе Энтони Джошуа назвал главное преимущество со стороны своего оппонента украинца Александра Усика.

  2. Що відомо про бій Усик — Джошуа. Дату бою призначено на суботу, 25 вересня. Він відбуватиметься у Лондоні, а битимуться боксери за володіння титулами чемпіону світу в суперважкій вазі IBF, WBO Александр Усик Энтони Джошуа 25.09.2021 Усик Джошуа – мощное промо боя, видео – Новости бокса

  3. Джошуа и Усик провели открытую тренировку. Уже в эту субботу на стадионе «Тоттенхэм» в Лондоне нас ждет грандиозный бой чемпиона IBF, WBA и WBO в супертяжелом весе Энтони Джошуа (24-1, 22 KO) против Александр Усик Энтони Джошуа 2021.25.09 «Усик зарано починає пірнати в глибину»: Джошуа — про

  4. Важкоатлет Усик Знявся У Кліпі Дуету Anna Maria В Джошуа Усик смотреть онлайн Бій Усик – Джошуа за звання чемпіона світу за версією WBA, WBO та IBF відбудеться в Лондоні. Місцем його проведення стане стадіон футбольного клубу “Тоттенгем”. Щодо дати проведення бою, то

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamna Yusuf ya taya Dangambo murnar zama shugaban kungiyar mawallafa labarai ta internet na Kano

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...

Hajjin bana: Za mu yi duk abun da ya dace don kyautata walwalar alhazan Jihar Kebbi – Amirul Hajji

Daga Ibrahim Sidi Muhammad Jega.   Shugaban kwamitin aikin hajin bana...

Bayan dawo da Gwadabe Anti daba, Yansanda sun kama yan daba 33 a Kano

Daga Rahama Umar Kwaru   Rundunar Yansanda ta Kasa reshen jihar...

Sabon Rikici ya Barke a Jam’iyyar NNPP ta Karamar Hukumar Dawakin Tofa

Rikici ya barke a cikin jam’iyyar NNPP ta karamar...