Super Eagles ta gayyaci yan wasa 24 cikin har da Ahmed musa

Date:

Zaharadeen Saleh

Mai horar da yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super eagles ta kasar nan ya bayyana sunayen yan wasa guda 24 daya gayyata domin tun karar wasan sada zumunta na kasa da kasa da nigeria zata kara da kasar Kamaru a ranar 4 ga watan gobe idan Allah yakaimu a filin wasa na kasar Austria.

Kadaura24 ta rawaito Nigeria zata wasan ne a shirye shiryen da take yi domin tun karar wasanin sharre fagge na neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya wadda za’a gudanar a kasar Qatar a shekara ta 2022.

Ga jeren sunayen yan wasan da aka gayyata

Masu tsaran gida: Francis Uzoho (APOEL Nicosia, Cyprus); John Noble (Enyimba FC); Maduka Okoye (Sparta Rotterdam, The Netherlands)

Masu tsaran baya: Chidozie Awaziem (FC Boavista, Portugal); William Ekong (Watford FC, England); Olaoluwa Aina (Fulham FC, England); Jamilu Collins (SC Padeborn 07, Germany); Tyronne Ebuehi (FC Twente, The Netherlands); Valentine Ozornwafor (Galatasaray FC, Turkey)

Yan wasan tsakiya: Oghenekaro Etebo (Galatasaray FC, Turkey); Wilfred Ndidi (Leicester City, England); Abdullahi Shehu (Omonia Nicosia, Cyprus); Frank Onyeka (FC Midtjylland, Denmark); Abraham Marcus (CD Feirense, Portugal)

Yan wasan gaba: Ahmed Musa (Kano Pillars FC); Alex Iwobi (Everton FC, England); Peter Olayinka (Slavia Praha, Czech Republic); Victor Osimhen (Napoli FC, Italy); Kelechi Iheanacho (Leicester City, England); Moses Simon (FC Nantes, France); Anayo Iwuala (Enyimba FC); Terem Moffi (FC Lorient, France); Paul Onuachu (KRC Genk, Belgium); Simy Nwankwo (Crotone FC, Italy)

175 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta dakatar da Dadin kowa, Labarina, Jamilun jidda da wasu fina-finai 19

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   A kokarinta na tabbatar da ana...

2027: Hon Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana Matsayarsa kan takarar gwamnan Kano

Daga Zakariya Adam Jigirya   Dan Majalisar tarayya mai wakiltar kananan...

Sarkin Yaƙin Garko, ya ɗauki nauyin dubawa da raba magunguna kyauta ga marasa lafiyar 1400 a Garko

  Sarkin Yaƙin Garko, mai kishin al'umma, kuma ɗan jam'iyyar...

NAHCON ta yi jigilar Maniyatan Nigeria Sama da 24,000 zuwa Saudiyya a kwanaki 10

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Hukumar Kula da aikin hajji ta...